Daga Ibraheem El-Tafseer Usman Ododo ya sha rantsuwar kama aiki a matsayin sabon gwamnan jihar Kogi da ke tsakiyar Najeriya, bayan nasarar lashe zaɓen gwamnan jihar...
Ahmed Ododo ya zama ɗan takarar gwamna na jam’iyyar APC a jihar Kogi. A cewar Patrick Obahiagha, sakataren kwamitin zaɓen fidda gwani na jam’iyyar APC na...