Daga Ibraheem El-Tafseer ‘Yan takarar na manyan jam’iyyun adawar Najeriya, Atiku Abubakar na PDP da takwaransa Peter Obi na Labour Party sun garzaya gaban Kotun Ƙolin...
Kwamitin yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa na jam’iyyar APC, ta mayarwa ɗan takarar jam’iyyar Labour Party (LP) martani, Peter Obi wanda ya bayyana cewa zai garzaya...
Mataimakin ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar Labour, Dr. Yusuf Datti Baba-Ahmed, ya tabbatar wa ‘yan Najeriya musamman magoya bayan jam’iyyar cewa shi da shugabansa Mista...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar Labour Party (LP), Peter Obi ne ke jagorantar takwaransa na jam’iyyar APC, Bola Tinubu da ƙuri’u sama da 1,000 a...