Tag: Nutsewa
-
Mutane 13 sun mutu, 27 sun ɓace, sakamakon nutsewar wani jirgin ruwa a gaɓar tekun Tunisiya
Wani jami’in shari’ar ƙasar Tunisiya ya sanar a ranar Alhamis cewa an gano gawarwakin ‘yan ci-rani 13 ‘yan ƙasar Sudan, yayin da wasu 27 suka ɓace bayan wani jirgin ruwa ya nutse a ranar Laraba a gaɓar tekun Tunisiya bayan da ya taso daga Sfax. Mai shari’a Farid Ben Jha ya ce jirgin na ɗauke…