Tag: NURTW

  • DSS ta dakatar da zaɓen NURTW

    DSS ta dakatar da zaɓen NURTW

    Jami’an hukumar tsaro na farin kaya sun kai farmaki garin Lafiya a jihar Nasarawa a daren ranar Laraba domin hana ƙungiyar Direbobi ta NURTW gudanar da taron wakilanta, inda suka bayyana shi a matsayin haramtacce. A makon da ya gabata ne rundunar ‘yan sanda a Abuja ta cafke shugaban ƙungiyar Alhaji Tajudeen Ibikunle Baruwa bisa…

  • NURTW ta goyi bayan shugaba Tinubu kan cire tallafin man fetur

    NURTW ta goyi bayan shugaba Tinubu kan cire tallafin man fetur

    Ƙungiyar ma’aikatan zirga-zirgar ababen hawa ta ƙasa (NURTW), ta yi alƙawarin bayar da cikakken goyon baya ga shirye-shirye da manufofin gwamnatin shugaba Bola Tinubu, a ƙoƙarinta na inganta rayuwar ‘yan Najeriya. Shugaban ƙungiyar, Tajudeen Baruwa ya bayyana haka a lokacin da yake jawabi ga shugabannin shiyyar na ƙungiyar da suka kai masa ziyarar haɗin kai,…