Ministan Harkokin Wajen Rasha Sergey Lavrov ya ce Moscow da Saliyo na tunanin ƙulla wata yarjejeniya ta makamashin nukiliya, daga ciki har da kafa tashar nukiliya...
Ƙasar Rasha ta gudanar da atisayen soji domin tabbatar da cewa tana cikin shirin iya kai gagarumin farmakin nukiliya a cewar ministan tsaron ƙasar, Sergei Shoigu....