Aƙalla ɗalibai biyu na wata makarantar sakandare da ba a bayyana ba da ke unguwar Gwarinpa a Abuja, an yi zargin jami’an hukumar tsaro ta NSCDC ya harbe...
Hukumar tsaro ta ‘Nigerian Security and Civil Defence Corp’ (NSCDC) a jihar Gombe ta gabatar da wasu mutane takwas da ta kamo da ake zargin suna...
A jiya ne kwamandan babban birnin tarayya Abuja na hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya (NSCDC), Olusola Odumosu, ya kai ziyarar ban girma ga muƙaddashin Sufeto...
Jami’an tsaron ‘Civil Defence’ na Najeriya reshen jihar Osun, a ranar Juma’a, sun gurfanar da wani matashi ɗan shekaru 40 a duniya bisa zarginsa da karɓan...
Rundunar ‘yan sandan jihar Legas da ke kula da jami’an tsaro da tsaron farin kaya, NSCDC, a ranar Litinin ta ce ta kuɓutar da wasu ‘yan...
Hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya (NSCDC), ta ce ta tura jami’an tsaro 2,500 ɗauke da makamai domin samar da tsaro a lokacin bukukuwan Sallah da...
Muhammad Lawal-Falala, sabon kwamandan hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya NSCDC da aka tura jihar Kano ya fara aiki. Kakakin rundunar ‘yan sandan, DSC Ibrahim Idris-Abdullahi...
Hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya NSCDC ko civil defence a jihar Kano, ta tura jami’ai 422 zuwa cibiyoyi 37 da aka ware na jarrabawar shiga...
An kama wasu garada uku da suka yi ma wata matar aure mai dauke da cikin watanni bakwai fyade a gaban mijinta a Jihar Kwara. Kamar...