Tag: NILEST
-
Shugaban NILEST ya baiwa gwamnatin Najeriya shawara kan yadda za a farfaɗo da masana’antu a ƙasa baki ɗaya
Daga Idris Umar, Zariya Babban Darakta kuma shugaban Cibiyar kimiyyar Fata ta Najeriya (NILEST) dake Samaru Zariya, Farfesa Yakubu ya yi ƙira ga masu ruwa da tsaki, tare da masu bincike, musamman masana’antu, masu saka hannun jari, a ma’aikatun gwamnati da saura cibiyoyi masu zaman kansu da ke Zariya da su zo don samar da…