Sojoji sun kama ɗan ta’adda Baleri, uban gidan Bello Turji Sojojin haɗin gwiwa sun kama Beleri, ƙasurgumin ɗan bindigar Najeriya da ake nema ruwa a jallo....
Sojojin Amurka za su kammala ficewa daga Nijar 15 ga Satumba Sojojin Amurka da ke zaune a Nijar sun soma ficewa daga ƙasar kuma za su...
Rundunar sojin Najeriya ta nemi Nijar ta kama shugaban ‘yan bindiga da take nema Rundunar sojin Najeriya ta nemi maƙwabciyarta Nijar da ta kama wani shugaban...
Jamhuriyyar Benin ta hana fitar da man fetur daga Nijar ta tashar jiragen ruwa, in ji shugaban ƙasar Patrice Talon a ranar jiya Laraba, inda ya...
Jami’an Amurka za su gana a yau Alhamis da mambobin gwamnatin Nijar kan janyewar sojojin Amurka daga kasar ta Afirka, in ji kakakin Ma’aikatar Tsaron Amurka...
Kasar Mali ta sanar da cewa za ta fara sayen man dizel daga makwabciyarta Nijar a wani yunƙuri na bunƙasa ɓangaren samar da wutar lantarkin ƙasar....
Zanga-zangar wanda ta samu halartar shugabanin majalisar soja ta CNSP shi ne na farko da aka shirya domin nuna ƙin jinin dakarun Amurka dake da sansani...
Sojojin Rasha da wasu jami’ai daga ma’aikatar tsaron ƙasar sun isa Yamai ranar Laraba domin bayar da horo ga dakarun tsaron Jamhuriyar Nijar, kamar yadda gidan...
A ranar Talata ake gudanar da ƙaramar sallah a Jamhuriyar Nijar bayan hukumomi sun bayyana ganin jaririn watan Shawwal. Ranar Litinin da maraice Majalisar Ƙoli ta...
Hukumomin mulkin soja a Nijar sun rusa majalisun ƙananan hukumomi 266 da ke faɗin ƙasar da kuma shugabannin majalisun jihohi takwas waɗanda tuni aka maye gurbin...