Tag: NERC

  • Ƙarin Kuɗin Lantarki: NLC ta rufe ofishin NERC

    Ƙarin Kuɗin Lantarki: NLC ta rufe ofishin NERC

    Ƙungiyar Ƙwadago ta Najeriya (NLC) ta rufe ofishin Hukumar Wutar Lantarki (NERC) domin nuna adawa da karin kuɗin wuta da aka yi wa ’yan Najeriya. A safiyar Litinin jami’an NLC suka je suka rufe ofishin NERC da ke Abuja, inda shugaban ƙungiyar, Joe Ajaeronya jagoranta. Haka ma ƙungiyar ta rufe ofishin NERC da ke Jos,…