Tag: Neman zaɓe
-
2023: El-Rufai ya yi gargaɗi kan amfani da ƙabilanci da addini wajen yaƙin neman zaɓe
Gabanin zaɓen shekarar 2023, Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya bayyana damuwarsa kan yadda wasu ‘yan siyasa ke amfani da addini da ƙabilanci wajen yaƙin neman zaɓe. El-Rufai ya bayyana lamarin a matsayin mai matukar haɗari ga ci gaban dimokuradiyya, inda ya ƙara da cewa, hakan na barazana ga haɗin kan ƙasar. Da yake…
-
Yadda jami’an DSS suka harbe matashi a taron siyasa a Gombe
Jami’in hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ya harbe wani matashi mai suna Auwal Hassan dan shekaru 30 a duniya, a wani gangamin yaƙin neman zaɓen jam’iyyar APC a ranar lahadi a garin Bojude da ke ƙaramar hukumar Kwami a jihar Gombe. Wanda aka harba, ya bi sahun sauran mutanen ƙauyen, inda suka fito domin…