Hukumomi a Najeriya a ranar Lahadi sun ce sun gano wasu haramtattun wurare 50 da ake aikin tace man fetur ba bisa ƙa’ida ba. Rear Adm....
Rundunar Sojin Najeriya ta ce dakarunta ba za su bar yankin Neja-Delta ba har sai an kama waɗanda suka yiwa dakarunta 17 kisan gilla.Kisan gillar da...
Hedikwatar tsaro ta ce dakarun ‘Operation Delta Safe’ sun lalata haramtattun wurare tace man fetur 36 tare da kama wasu mutane 22 da ake zargin ɓarayin...