Jami’o’in Birtaniya za su fara ɗaukar masu sakamakon jarabawar NECO Jami’o’in ƙasar Birtaniya na shirin fara daukar daliban Najeriya masu shaidar jarabawar kammala sakandare ta NECO....
Ɗaya daga cikin manufofin gwamnatin jihar Kano na mayar da ɓangaren ilimi matsayi da kuma ba shi kulawar da ake buƙata, gwamnan jihar Injiniya Abba Kabir...