Tag: NDLEA
-
Nayi safarar miyagun ƙwayoyi ne don samun kuɗin fansar mahaifiyata — Lami Jatau
Hukumar yaƙin sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Ƙasa, NDLEA, ta tsare wata matafiya mai suna Jatau Lami a filin jirgin sama na Legas, bisa ƙokarinta na fitar da ƙwayoyin Tramadol 1,700 MG 225 MG. Daraktan yaɗa labarai na hukumar ta NDLEA, Mista Femi Babafemi ne ya tabbatar da kama ta, a wata sanarwa da…