Tag: Naɗa
-
An naɗa tsohon shugaban ‘yan daba Ministan Wasanni na Afirka ta Kudu
An naɗa tsohon shugaban ‘yan daba Ministan Wasanni na Afirka ta Kudu A wannan makon ne aka naɗa tsohon shugaban ƙungiyar ‘yan daba mai shekaru 50 a cikin majalisar ministocin ƙasar Afirka ta Kudu yayin da ƙasar ta kafa gwamnatin haɗin kan ƙasa (GNU) da Shugaba Cyril Ramaphosa ya ƙaddamar. Hakan dai na zuwa ne…
-
Sojojin mulkin Gabon sun naɗa Raymond Sima firaminista
Daga Ibraheem El-Tafseer Sojojin mulkin Gabon sun naɗa Raymond Ndong Sima a matsayin firaminista na riƙon-ƙwarya. Mutumin mai shekara 68 masanin tattalin arziƙi ne kuma cikakken mai adawa da hamɓararren Shugaba Ali Bongo, duk da cewa ya yi aiki matsayin firaministan ƙasar daga 2012 zuwa 2014. Ya so ya shiga takarar shugaban ƙasa a zaɓen…