Cikin ƙwaryar Dar es Salaam, birni mafi girma a Tanzania, akwai yankin Chamazi inda Barati John take saƙa tabarma ta samu kuɗin ɗaukar nauyin kanta da...