Tag: NARTO
-
Ƙungiyar NARTO ta dakatar da yajin aikin gamagari, ta umarci ma’aikatan ta su koma bakin aiki
Ƙungiyar ta janye yajin aikin da ta fara ranar Litinin bayan shiga tsakani da gwamnatin tarayya ta yi tsakaninta da sauran masu ruwa da tsaki a fannin albarkatun man fetur kamar NNPCL, NMDPRA, DAPPMA da dai sauran su. Bayan shiga tsakanin da gwamnatin tarayyar Najeriya ta yi ta ɓangaren Hukumar Kula da Dokokin man fetur,…