Wani ɗan Najeriya Hassan Teddy Adeyemo yana tsare a kurkukun ‘Orange County’ da ke Florida, bayan ya harbe matarsa har Lahira a daren Asabar. An ce...
Hukumar Alhazai ta Najeriya (NAHCON) da masu gudanar da yawon buɗe ido da jirage masu zaman kansu sun kwashe ɗaukacin ‘yan Najeriya dubu 95 a jirgin...