Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum ya sake naɗa Malam Isa Gusau a matsayin mai ba shi shawara na musamman kan harkokin yaɗa labarai da dabaru. Haka...
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya amince da naɗin muƙamai guda 14. Hakan na ƙunshe ne cikin wata sanarwa da sakataren yaɗa labaran...
Shugaba Bola Tinubu ya naɗa tsohon shugaban hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arziƙin ƙasa zagon ƙasa ta EFCC, Nuhu Ribaɗo a matsayin mai ba...
A ranar Lahadin da ta gabata ne mai martaba Etsu Nupe kuma shugaban majalisar sarakunan jihar Neja, Alhaji Yahaya Abubakar ya naɗa sabbin sarakunan ƙauyuka 17...
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya naɗa Abdulƙadir Abdussalam a matsayin sabon Akanta Janar na jihar. Hakan na ƙunshe ne cikin wata sanarwa da mai...
Gwamnan jihar Katsina Umar Dikko Raɗɗa ya naɗa Ahmed Dangiwa a matsayin sakataren gwamnatin jihar. A wata sanarwa da shi da kansa ya sanya wa hannu...
Gwamna Abba Kabir Yusuf, ya naɗa Sagagi a matsayin shugaban ma’aikata, Baffa Bichi a matsayin Sakataren Gwamnatin jihar, Laminu Rabiu a matsayin babban sakatare na hukumar...
Daga Ammar Muhammad Rajab Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari a jiya Lahadi ya naɗa ɗan majalisar Tarayya mai barin gado mai wakiltar ƙaramar hukumar Kano Municipal, Hon....
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya buƙaci majalisar dattawa ta tabbatar da sake naɗa Abike Dabiri-Erewa a matsayin babbar jami’ar hukumar ‘yan Najeriya mazauna ƙasashen waje, NIDCOM....