Tinubu ya naɗa sabbin sakatarorin dindindin Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya amince da naɗin sabbin sakatarorin dindindin na gwamnatin tarayya guda takwas da za su...
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya kafa majalisar dattawan Kano (KEC) domin ta zama mai ba da shawara ga gwamnatin jihar. Gwamna Yusuf ya bayyana...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da naɗin sabuwar hukumar gudanarwa da hukumar alhazai ta ƙasa (NAHCON) ya kuma miƙawa majalisar dattawan Najeriya domin tabbatar da...
Shugaba Bola Tinubu ya naɗa sabon shugaban hukumar gudanarwa na hukumar kula da hanyoyin tarayya (FERMA) na tsawon shekaru huɗu. Sabon shugaban FERMA da aka naɗa, Injiniya Imam Ibrahim Kashim...
Daga Ibraheem El-Tafseer Sojojin mulkin Gabon sun naɗa Raymond Ndong Sima a matsayin firaminista na riƙon-ƙwarya. Mutumin mai shekara 68 masanin tattalin arziƙi ne kuma cikakken...
Gwamnan jihar Katsina, Alhaji Dikko Raɗɗa, ya naɗa Alhaji Abdullahi Garba tsohon mataimakin gwamnan jihar a matsayin sakataren gwamnatin jihar. Wannan ya fito ne a wata...
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf wanda aka fi sani da Abba Gida Gida ya naɗa sabbin mataimaka na musamman 15 a majalisarsa. A cewar wata...
Gwamna Babagana Umara Zulum na Borno ya amince da naɗin tsohon ƙaramin ministan noma da raya karkara, Bukar Tijjani a matsayin sakataren gwamnatin jihar, (SSG). Gwamnan...
Biyo bayan sauya sheƙar masu gadi a rundunar sojin saman Najeriya, (NAF), babban hafsan sojin sama, (CAS), AVM Hassan Abubakar, ya amince da sake tura jami’an...
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum ya sake naɗa Malam Isa Gusau a matsayin mai ba shi shawara na musamman kan harkokin yaɗa labarai da dabaru. Haka...