Kiwon Lafiya12 months ago
Gwamnatin Najeriya ta shigar da naƙasassu 500 shiga tsarin NHIS
Gwamnatin tarayya ta ce ta shigar da naƙasassu 500, cikin tsarin inshorar lafiya na ƙasa, (NHIS), domin inganta hanyoyin samun ingantattun ayyukan kiwon lafiya. Babban sakataren...