Tag: Mutane biyu
-
Mashaƙo: Gwamnatin Bauchi ta tabbatar da mutuwar mutane biyu
Hukumar kula da lafiya matakin farko ta jihar Bauchi, (BSPHCDA), ta tabbatar da ɓullar cutar mashaƙo (diphtheria) a ƙananan hukumomi shida na jihar. Shugaban hukumar Dakta Rilwanu Mohammed ya tabbatar da ɓullar cutar a wani taron manema labarai ranar Laraba a Bauchi. Ya ce hukumar ta tattara samfurori 58 na waɗanda ake zargin sun kamu…
-
Rugujewar gini ya kashe mutane biyu a Legas
An gano wasu ‘yan’uwa biyu da suka mutu sakamakon ruftawar wani gini a lamba 25, Ajao titin CWC, ta Olainukan Bus Stop. Ishawo. Ikorodu. Ibrahim Farinloye, shugaban Hukumar bayar da agajin gaggawa ta ƙasa, (NEMA), ofishin kula da yankin, ta tabbatar wa manema labarai faruwar lamarin a ranar Asabar a Legas. Mista Farinloye ya ce…