Tag: Musuluntar
-
Gwamnatin Tinubu, ba za ta musuluntar da Najeriya ba – Shettima
Zaɓaɓɓen mataimakin shugaban ƙasa, Kashim Shettima, ya ce fitowar sa a matsayin abokin takarar shugaban ƙasa, Bola Tinubu ya kasance bisa larura. Shettima, wanda ya yi jawabi a wajen taron ƙaddamarwar da aka yi a Abuja ranar Asabar, ya kuma kawar da fargabar yiwuwar musuluntar da ƙasar nan daga gwamnatin Tinubu. A ci gaban zaɓen…
-
Tinubu Ba zai musuluntar da Najeriya ba – Masari
Gwamnan jihar Katsina, Alhaji Aminu Bello Masari, ya bayyana ikirarin cewa ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu, zai musuluntar da Najeriya idan aka zaɓe shi shugaban kasa a 2023 a matsayin batu mara tushe. Da yake magana a ranar talata a wani taron da ƙungiyar Kiristocin Arewa ‘yan siyasa a lokacin…