Tag: murƙushe
-
Mota ta murƙushe wata mai talla ta mutu har lahira a Legas
A ranar Asabar ɗin da ta gabata ne wata tankar man dizal ta murƙushe wata mata da ba a tantance ba, ta mutu har lahira a gadar Otedola da ke unguwar Berger a jihar Legas. Jaridar LEADERSHIP ta ruwaito cewa babbar motar mai lamba GME 483XD ta rasa yadda za ta yi a cikin gadar…