Labarai1 year ago
El-Rufa’i ya rushe asibiti, makarantu da gidajen jama’a ƙasa da sati ɗaya ya bar mulki
Da misalin karfe 1:30 na daren ranar Lahadi 21 ga watan Mayun 2023, tawagar hukumar tsara birane ta jihar Kaduna, wato KASUPDA ta rushe asibitin Kauthar...