An ƙara wa sojojin Burkina Faso wa’adin shekaru biyar a kan mulki Gwamnatin mulkin soji ta Burkina Faso za ta ci gaba da mulki nan da...
Shekara 1 Akan Mulki: Gwamnatin Kaduna ta yiwa al’umma aiki kyauta Daga Idris Umar, Zariya An ƙaddamar da aiki kiwon lafiya ƙyauta don cikar gwamnatin sanata...
Vladimir Putin na fara zango na biyar a kan mulkin Rasha bayan wani biki na ƙasaita da aka gudanar a ranar Talata a Fadar Cremlin, bayan...
Wani taro kan mafitar siyasar Senegal da Shugaba Macky Sall ya haɗa ranar Talata ya nemi shugaban ya ci gaba da mulki idan wa’adinsa ya ƙare...
Rasuwar Gwamnan Jihar Ondo, Rotimi Akeredolu a safiyar Laraba, ta dawo wa ’yan Najeriya da juyayin sauran gwamnoni da suka gamu da ajalinsu a lokacin da...
Daga Ibraheem El-Tafseer Jami’an tsaron sirri a Burkina Faso sun daƙile yunƙurin juyin mulki da wasu suka yi a ƙasar, a cewar gwamnatin mulkin sojin ƙasar....
Daga Ibraheem El-Tafseer Sojojin mulkin Gabon sun naɗa Raymond Ndong Sima a matsayin firaminista na riƙon-ƙwarya. Mutumin mai shekara 68 masanin tattalin arziƙi ne kuma cikakken...
Daga Ibraheem El-Tafseer Shugaban mulkin soji a Jamhuriyar Nijar, Janar Abdourahamane Tchiani ya ce gwamnatinsu da ta hamɓarar da shugaba Mohammed Bazoum, ba za ta wuce...
Gwamnan jihar Kano mai barin gado, Abdullahi Ganduje, zai yi aikin miƙa ayyukan jihar a hukumance ga zaɓaɓɓen gwamnan, Abba Yusuf, yau Lahadi. A wata sanarwa...
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano ya gabatar da rahoton miƙa mulki na shekarar 2023 ga zaɓaɓɓen gwamnan jihar, Abba Kabir Yusuf. Hakan na ƙunshe...