Muƙarraban tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, sun mayar da martani ga yunƙurin gwamnatin jihar mai ci, ƙarƙashin inuwar Jam’iyyar NNPP, na kafa kwamitocin bincike...
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya bayyana cewa wasu jami’an gwamnatin tarayya a fadar Aso Rock Villa na ƙoƙarin tada zaune tsaye a kan nasarar da...