Wata rana Malam Mudi Spikin ya dawo gida kawai sai ya hangi ƙofar gidansa cike da mutane ana ta hayaniya. Nan da nan ya ƙarasa da...