Tag: Mr Ibu
-
Fitaccen ɗan wasan barkwanci na Najeriya, John Okafor, ya mutu
Fitaccen ɗan wasan barkwanci na Najeriya, John Okafor, wanda aka fi sani da Mr Ibu, ya mutu yana da shekaru 62, kamar yadda Ƙungiyar Ƴan Wasan Kwaikwayo ta Najeriya ta tabbatar. Mr Ibu ya rasu ne ranar Asabar a Asibitin Evercare da ke unguwar Lekki a birnin Lagos. An garzaya da ɗan wasan kwaikwayon sashen…
-
Jarumin fina-finan Nollywood Mr Ibu, ya rasa ƙafarsa sakamakon rashin lafiya
Ɗaya daga cikin fitattun jaruman shirin fina finan Najeriya a masana’antar Nollywood, John Okafor da aka fi sani da suna ‘Mr Ibu’, ya rasa ƙafarsa sakamakon cutar siga wadda ta sanya likitoci yanke ta domin ceto rayuwarsa. Ƙasa da wata guda bayan da jarumin ya aike da sako ga jama’ar Najeriya domin ceto lafiyarsa daga…