Tag: Mozambik
-
Hatsarin kwale-kwale ya yi sanadin mutuwar sama da mutum 90 a Mozambik
Mutum fiye da 90 ne suka mutu yayin da wani kwale-kwale maƙare da jama’a ya kife a arewacin Mozambik, a cewar hukumomi ranar Lahadi. Kwale-kwalen, wanda na kamun kifi ne ɗauke da mutum aƙalla 130, ya kife ne a lokacin da yake ƙoƙarin isa wani tsibiri da ke lardin Nampula, in ji wasu jami’an gwamnati.…