Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa (NDLEA), ta kama wata lauya mai suna Ebikpolade Helen, wacce ta ƙware wajen ƙera da rarraba skuchies,...
Wata gidauniya mai suna Busaosowo Foundation (BF) mai hedikwata a jihar Enugu ta ɗora alhakin yawaitar shaye-shayen miyagun ƙwayoyi a jihar Enugu a kan rashin kulawar...
A ranar Litini na majalisar yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa na jam’iyyar PDP, ta maka ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar APC, Bola Tinubu, kotu, inda...