Tag: Ministan waje
-
Ministan Wajen Turkiyya ya yi gargaɗi kan yiwuwar ɓarkewar rikici, saboda harin da Amurka ke kai wa ƙungiyoyin da Iran ke goyon baya
Ministan Harkokin Wajen Turkiyya Hakan Fidan ya yi gargaɗi game da yiwuwar watsuwar rikici a Gabas ta Tsakiya a yayin da Amurka ke matsa ƙaimi wurin kai hare-hare kan ƙungiyoyin da Iran take goyon baya. “Idan kana wasa da wuta, mai yiwuwar wutar ta zama tamkar gobara wadda ba za a iya shawo kanta ba.…