Daga Ibraheem El-Tafseer Ɗaya daga cikin ministocin da shugaban Najeriya Bola Tinubu ya tura wa Majalisar dokokin ƙasar domin tantancewa ya yanke jiki ya faɗi a...
Gwamnatin Najeriya ta yi alƙawarin sake tsugunar da ‘yan gudun hijira 22,071 da suka warwatsu a cikin al’umomin Nijar daban-daban. Betta Edu, ministar harkokin jin ƙai...
Bayan buɗe madatsar ruwan Lagdo na ƙasar Kamaru, gwamnatin tarayya ta ce za a fuskanci ambaliyar ruwa mai tsanani a wasu jihohi nan da kwanaki bakwai...
Ministan harkokin cikin gida, Rauf Aregbesola, ya buƙaci ‘yan Najeriya da su yi amfani da wannan manhaja ta N-Alerts smartphone domin kai rahoton matsalolin tsaro a...
Gwamnatin tarayya ta ce ta daƙile yunƙurin wasu masu kutse daga Turai har sau 66 da suka yi yunkurin yin kitsen a tarukan majalisar zartaswa ta...
Dokta Chris Ngige, Ministan Kwadago da Aiki, ya caccaki tsohon shugaban ƙasa Olusegun Obasanjo kan yadda ya raina shugaba Muhammadu Buhari a sakonsa ga ‘yan Najeriya...