Marasa biyan kuɗin lantarki ne ke ƙorafin ƙarin ƙuɗi – Minista Ministan Wutar Lantarki, Adebayo Adelabu, ya ce kukan da ake yi kan karin kuɗin wutar...
Gwamnatin Najeriya ta ce ba ta da niyyar kafa sansanin sojojin ƙasashen waje a cikin ƙasar, kamar yadda Ministan Watsa Labarai Mohammed Idris ya faɗa a...
Ministan Harkokin wajen Turkiyya Hakan Fidan ya tattauna kan halin da ake ciki a Gabas ta Tsakiya da Sakatare Janar na Majalisar Ɗinkin Duniya Antoniyo Guterres,...
Daga Maryam Umar Abdullahi Ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike ne ya bayyana haka yayin da yake zantawa da manema labarai a Abuja ranar Litinin. Wike...
Ministan Harkokin Wajen Turkiyya Hakan Fidan ya gana da shugaban ɓangaren siyasa na ƙungiyar Hamas, Ismail Haniyeh, a cewar wasu majiyoyi na diflomasiyyar Turkiyya. Fidan and...
Tsohon Mataimakin Shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, ya yi zargin cewa akwai wasu masu hannu a badaƙalar almundahanar kuɗi da ake zargin ministar jin-ƙai, Betta Edu ta...
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya dakatar da Ministar Ma’aikatar Jin-ƙai Betta Edu kan zargin badaƙalar miliyoyin kuɗaɗe. An dakatar da Minista Edu ne kwana guda bayan...
Tsohuwar ministar ayyuka da jin-ƙai ta Najeriya Sadiya Umar Farouq ta kai kanta a gaban hukumar EFCC a Abuja babban birnin Najeriya. Ana zargin wani kwangila...
Shugaba Tinubu ya bayar da umarnin gudanar da bincike kan badaƙalar naira miliyan 585.189 da ake zargin ministar jin-kai, Beta Edu. Wannan na zuwa ne bayan...
Ministan ƙwadago da ɗaukar ma’aikata, Simon Lalong ya yi murabus daga kujerarsa a hukumance a ranar Talata, 19 ga watan Disamba. A cewar wata sanarwa daga...