Abin da ya sa aka ba da belin matar da ake zargi da kashe mijinta a Damaturu – Suleiman Hassan Gimba Esq Ita wannan mata da...
Ƴan sanda a jihar Yobe sun kama wata mata da kashe mijinta da wuƙa Ana zargin wata matar aure, Zainab Isa, mai kimanin shekara 22 ta...
Rundunar ’yan sandan jihar Legas ta cafke wata mata mai bisa zargin sheƙa wa mijinta ruwan zafi saboda bai je biki da ita ba. Kakakin rundunar...
Rundunar ‘yan sandan jihar Delta ta cafke wata mata bisa mutuwar mijinta, Jakpo Ekemini, a unguwar Mosogar da ke ƙaramar hukumar Ethiope ta Yamma a jihar. Kakakin...
Asiya Ganduje, ‘yar gwamnan Jihar Kano, a ranar Alhamis, a gaban wata Kotun Shari’a, ta dage cewa za ta maido da kuɗin sadaki Naira 50,000 da...
Wata mata mai suna Florencia Amado Cattaneo ta yanke azzakrin mijinta tare da daɓa masa wuƙa lamarin da yayi sanadiyar mutuwarsa. An tsinci gawar mijin matar...
Ɗan ƙasar China mai suna Frank Geng-Quangrong mai shekaru 47 a duniya da ake tuhuma da kisan budurwarsa a Kano, ya sake gurfanar a koto a...