Tag: Mijina
-
‘Mijina ya ƙi yin aiki, ya zauna tare da ni a gidan mahaifina’
Wata mata mai suna Toyin Adesumbo ta shigar da ƙara a gaban kotu, tana tuhumar mijinta, Sola Adesumbo, wanda ta ce malalaci ne kuma ya ƙi yin aiki. Toyin ta shaida wa kotun cewa alhakin ciyar da gida da biyan wasu buƙatu ya hau kanta kai tsaye. Mai shigar da ƙarar ta kuma ce mai…
-
Na nemi kotu ta raba auren mu, saboda mijina manemin mata ne – mata
Wata mata ‘yar shekara 44 mai suna Oluwatoyin Falade, a ranar Larabar da ta gabata ta kawo ƙara a wata kotun gargajiya ta Orile Agege akan ta raba aurenta da ta shafe shekara 11 bisa laifin rashin aminci da mijinta, Segun ya yi. Mai shigar da ƙarar, wacce ke da shekaru 23, Tunde Davids Close,…
-
Mijina yayi wa ubana dukan kawo wuƙa, ya ɓata mini sana’a
Wata kotun gargajiya da ke Mapo, Ibadan, jihar Oyo, ta ɗage ci gaba da sauraron ƙarar da wata mata mai suna Tawakalitu Hassan ta shigar a gabanta a kan mijinta, Ganiyu Hassan, har zuwa ranar 30 ga Maris. Tawakalitu, a cikin ƙarar ta, ta roki kotu da ta dakatar da alakar da ke tsakaninta da…