Tag: Mazakuta
-
Ta damƙe mazakutar mijinta, ya mutu har lahira
Rundunar ‘yan sandan jihar Delta ta cafke wata mata bisa mutuwar mijinta, Jakpo Ekemini, a unguwar Mosogar da ke ƙaramar hukumar Ethiope ta Yamma a jihar. Kakakin rundunar ‘yan sandan, DSP Bright Edafe, wanda ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya rabawa manema labarai a garin Warri a ranar Laraba, 13 ga watan Satumba, 2023, ya ce…