Tag: Mayar
-
Gwamnatin Najeriya za ta mayar da shalkwatar hukumar jiragen sama zuwa Legas
Gwamnatin Najeriya ta bayyana cewa za ta mayar da shalkwatar hukumar kula da filayen jiragen saman ƙasar (FAAN) zuwa birnin Lagos Matakin na ƙunshe cikin wata sanarwa da babbar daraktar hukumar Misis Olubunmi Kuku ta fitar. Sanarwar ta ce ministan kula da sufurin jiragen sama na ƙasar ne ya bayar da umarnin ɗauke shalkwatar hukumar…
-
‘Yan Najeriya 298 an mayar da su gida daga gidajen yarin Libya
Daga Ibraheem El-Tafseer An mayar da ‘yan Najeriya 298 da suka maƙale a Libya gida a cikin jiragen haya daban-daban a farkon makon nan. Hukumar bayar da agajin gaggawa ta NEMA ta ce an mayar da su ne kai tsaye daga gidajen yarin Libya. Galibin waɗanda aka mayar da su dai mata ne da suka…
-
Za mu mayar da hankali akan ayyukan da suka shafi al’umma – Gwamnan Bauchi
Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya yi alƙawarin cewa jihar za ta shaidi aiwatar da ayyukan da suka shafi rayuwar al’umma a wa’adinsa na biyu. Ƙauran Bauchi, ya yi wannan alƙawarin ne a ranar Litinin a saƙonsa na fatan alheri a bikin ranar ɗimokradiyya ta 2023. A cewarsa, za a kammala dukkan ayyukan da…
-
Gwamnatin Zamfara ta bai wa Matawalle wa’adin mayar da motocin alfarma na biliyoyin nairori
Gwamnatin jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin Najeriya ta bai wa tsohon gwamnan jihar Muhammad Bello Matawalle wa’adin kwanaki biyar da ya bayar da bahasi kan motocin alfarma na biliyoyin nairori da aka sayo daga susun gwamnatin jihar, kuma suka yi ɓatan-dabo. A cikin wata sanarwa da babban mai taimaka wa gwamnan jihar kan…