Tag: Mayaƙan
-
Mayaƙan Al-Qassam Brigades sun harba rokoki birnin Tel Aviv da kewayensa
Mayakan Al-Qassam Brigades, wato ɓangaren soji na ƙungiyar Falasɗinawa ta Hamas, sun harba manyan rokoki daga Zirin Gaza zuwa birnin Tel Aviv na Isra’ila da garuruwan da ke kewayensa da sanyin safiyar Litinin, abin da ya sa jiniya ta yi ta kuka. Gidan rediyon Rundunar Sojin Isra’ila ya ce haka kuma an harba rokoki a…