Gwamnatin Iran ta yi afuwa a sama da fursunoni 1,000 daga gidajen yarin ƙasar domin murnar bikin Maulidin Annabi Muhammad (SAW). Wata kafar yaɗa labarun gwamnati...
Daga Ibraheem El-Tafseer Lamarin ya faru a ranar Juma’a da safe kuma jami’an lafiya sun ce sama da mutum 50 sun jikkata sakamakon harin. Babu ƙungiyar...
Daga Ibraheem El-Tafseer Ministan harkokin cikin gida Dakta Olubunmi Tunji-Ojo ne ya bayyana hakan a madadin gwamnatin tarayya a Abuja. Tunji-Ojo ya taya al’ummar musulmin gida...
Daga Ibraheem El-Tafseer Kamar yadda aka saba a kowace shekara, a Asabar ɗin farko na watan Rabiul Awwal (watan haihuwar Annabi Muhammad SAW) ɗaruruwan al’ummar musulmi...