Gwamnan jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin Najeriya Dauda Lawal Dare ya ce Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ba shi tabbacin kai wa jihar tasa...
Shugabannin ƙasashen Afirka sun buɗe wani taro na kwanaki biyu a ranar Asabar, yayin da nahiyar ke kokawa da juyin mulki da rigingimu da rikicin siyasa...