Daga Ibraheem El-Tafseer Kakakin majalisar wakilan Najeriya, Tajudeen Abbas ya ce majalisar na sane da halin matsalar tsaro da tsadar rayuwa da ‘yan ƙasar ke fuskanta....
Ministan harkokin wajen Guinea ya shaida wa jami’an diflomasiyya cewa tsaikon da ake samu a kan intanet a ƙasar na faruwa ne saboda wata matsalar tsaro,...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya buƙaci shugabannin tsaro da su tabbatar da cewa an samu cikakkiyar nasara a kan ɗimbim matsalolin tsaro da ƙasar nan...
Muƙaddashin Sufeto Janar na ‘yan sandan Najeriya, IGP, Kayode Egbetokun, ya kai ziyarar gani da ido a jihar Filato domin duba halin tsaro a jihar. Mista...