Mataimakin shugaban ƙasa Kashim Shettima ya ƙaddamar da sabbin makarantu uku da cibiyar kula da lafiya a matakin farko da gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da a mayar da Hukumar bada agajin gaggawa ta ƙasa, (NEMA), zuwa ofishin Mataimakin Shugaban Ƙasa domin kulawa, bisa bin...