Daga Maryam Umar Abdullahi An umurci dukkan mambobin majalisar da su gaggauta miƙa su ga sakatarorin dindindin ko kuma babban jami’in gudanarwa a ma’aikatunsu. Gwamnan jihar...
Muƙaddashin Sufeto Janar na ‘yan sandan Najeriya, IGP, Kayode Egbetokun, ya kai ziyarar gani da ido a jihar Filato domin duba halin tsaro a jihar. Mista...
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta mayar da Mahadi Aliyu Gusau a matsayin mataimakin gwamnan jihar Zamfara. Gusau da jam’iyyar PDP sun shigar da...