Labari5 months ago
Masu Biredi a Najeriya na shirin tsunduma yajin aiki saboda tsadar kayan hada Biredi
Masu kamfanonin Biredi a Najeriya sun ce suna daf da rufe kamfanoninsu saboda matsalar tashin gwauron zabi da kayan sarrafa Biredin ke yi a halin yanzu....