Tag: Maroko
-
An ayyana zaman makoki na kwanaki uku a Masar, saboda jajanta wa ƙasashen Maroko da Libya
Shugaban Masar Abdel-Fattah al-Sisi a ranar Talata ya ayyana zaman makoki na kwanaki uku, domin nuna goyon baya da jajanta wa ga ƙasashen Morocco da Libya bayan da ƙasashen biyu suka fuskanci bala’o’i na ibtila’i. Sisi ya miƙa ta’aziyyarsa da al’ummar Masar ga waɗanda girgizar ƙasar ta shafa a Maroko da guguwar Libiya, kamar yadda…
-
Girgizar ƙasa mai karfin gaske ta kashe mutane 296 a Maroko
Sama da mutane 296 ne suka mutu sakamakon girgizar ƙasa mai ƙarfin awo 6.8 a Maroko, in ji jami’ai. Yawancin waɗanda suka mutun an ce sun kasance a yankunan da ke da wahalar isa a kudancin Marrakech. Girgizar ƙasar ta auku ne da sanyin safiyar Asabar – inda ta yi ɓarna a gine-gine a manyan…