Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta taimaka wajen kwashe majinyata 14 daga Asibitin Nasser da ke birnin Khan Younis a kudancin Gaza, wanda sojojin Isra’ila ke...
Marasa lafiya huɗu sun mutu bayan asibitin Turkish-Palestinian Friendship, wanda shi ne ɗaya tilo da ke kula da masu ɗauke da cutar kansa a Gaza, ya...