Tag: Manufa
-
A hankali ya kamata ku aiwatar da manufar kashless – Sarkin Kano ga CBN
Mai martaba Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero ya yi kira ga babban bankin Najeriya (CBN) da kuma bankunan kasuwanci da su riƙa bin manufofin janye takardun kuɗi zuwa amfani da kuɗin hanyar fasahar zamani wato kashless sannu a hankali domin al’ummar ƙasar nan su rugumi tsarin tare da sanin sabbin sauye-sauyen da ke tattare…