Manniyyatan aikin Hajji daga Jihar Kaduna za su biya kafin-alƙalamin Naira miliyan biyu da dubu ɗari biyar, sannan su biya cikon miliyan biyu kafin ƙarshen watan...
Hukumar alhazai ta ƙasa NAHCON ta buƙaci hukumomin jin daɗin alhazai na jihohi da su karɓi miliyan huɗu da dubu ɗari biyar (4.5 million), a matsayin...
Shugaban Kamfanin Sokodeke Cargo Travels and Tour Ltd., Ibrahim Mohammad, ya gargaɗi maniyyatan Najeriya da su guji saye da sanya haramtattun kayayyaki a cikin jakukkunan da...
Akwai rashin tabbas ga ‘yan Najeriya sama da mutane dubu 7,000 da ke da niyyar gudanar da aikin hajjin bana yayin da ake ci gaba da...
Hukumar jin Daɗin Alhazai ta jihar Kano ta ce aƙalla maniyyatan jihar 156 ne za su rasa aikin hajjin bana. Hakan ya faru ne sakamakon sayar...
Hukumar jin ɗadin Alhazai ta jihar katsina a ranar juma’a ta fara karɓar kuɗaɗen ajiyar kuɗin hajji daga maniyyatan da ke shirin gudanar da aikin hajjin...