Tag: Manchester City
-
Manchester City ta lashe Firimiyar Ingila sau huɗu a jere
Manchester City ta lashe Firimiyar Ingila sau huɗu a jere Manchester City ta lashe Gasar Firimiyar Ingila bayan ta lallasa West Ham da ci 3-1 a wasan ƙarshe na kakar bana da suka fafata a filin wasa na Etihad. Phil Foden, wadda ya lashe lambar yabon gwarzon ɗan wasar kakar bana ne ya zura kwallaye…
-
Yadda Arsenal za ta iya lashe Firimiyar Ingila
Yadda Arsenal za ta iya lashe Firimiyar Ingila Ranar Lahadi mai zuwa ce za ta kasance ranar ƙarshe da za a rufe wasu daga cikin gasannin nahiyar Turai da wasu sassan duniya. Tuni a wasu gasannin aka samu waɗanda suka lashe su, kamar Bundesliga da La Liga da Serie A. Sai dai har yanzu Firimiyar…