Tag: Mamaye
-
Guguwar Haikui ta mamaye yankin Taiwan, ta jiklata mutane da dama
Fiye da mutane 40 ne suka jikkata a Taiwan bayan da guguwar Haikui ta yi kaca-kaca a tsibirin, inda ta tumɓuke bishiyoyi tare da tilastawa dubban mutane barin wurin. Guguwar wadda ta yi ƙasa a ranar Lahadi a gabar tekun gabas – ita ce ta farko da ta aukawa tsibirin kai tsaye cikin shekaru huɗu.…
-
Magoya bayan jam’iyar LP na yunƙurin mamaye ofisoshin hukumar zaɓe
Jam’iyyar labour (LP) ta zargi hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) bisa bita da ƙulle da ta ce hukumar na yi mata, ta kuma nuna rashin jin daɗi game da sakamakon zaɓen shugaban ƙasa da ya gudana a ranar 25 ga watan Fabrairun 2023. A wani taron manema labarai da jam’iyyar ta shirya…